Tuesday, 5 September 2017

Barkwanci: Kaza ta yiwa rago barka da sallah

Wani hoton barkwanci kenan daya rika yawo a lokacin bukukuwan sallar layya, kaza ce takewa rago barka da sallah shi kuma yace wannan ai kalaman kiyayyane.

No comments:

Post a Comment