Monday, 25 September 2017

Bashir Ahmad a majalisar dinkin Duniya

Me baiwa shugaban kasa shawara ta fannin kafafen watsa labarai na zamani Bashir Ahmad kenan a majalisar dinkin Duniya dake birnin New York na kasar Amurka a lokacin da sukaje taron majalisar karo na saba'in da biyu. Muna fatan Allah ya dawo dasu lafiya  ya kuma kara daukaka.

No comments:

Post a Comment