Saturday, 9 September 2017

Bello Kawu Kamfa zai Angwance

Me shirya finafinan Hausa, Bello Kawu Kamfa zaiyi aure da sahibarshi Shafa'atu Mu'azu Kamfa wanda za'a daura ranar 29 ga watan Satumbarnan da muke ciki idan Allah ya kaimu, masoyan sun dauki hotunan kamin biki masu kayatarwa.Muna tayasu murna da fatan Allah yasa ayi a sa'a ya kuma bada zaman lafiya da zuri'a dayyiba.


No comments:

Post a Comment