Wednesday, 13 September 2017

Bidiyon dan sanda yana kokarin tsayar da mota da karfin tuwo ya ja hankulan mutane

Wannan wani gajeren hoton bidiyone daya nuna wani dan sanda daga jihar Kano yana kokarin tsayar da mota da karfin tuwo, da alama dan sandan ya tsayar da me motarne amma yaki tsayawa yake kokarin tserewa shine ya shiga gaban motar zai tsayar da ita da karfin tuwo.Wannan bidiyo yaja hankulan mutane sosai inda wasu sukawa dansandan dariya wasu kuma suka rika fadin besan aikinshiba.

Kasar instablogce ta wallafa wannan bidiyo.

No comments:

Post a Comment