Friday, 22 September 2017

Bukola Saraki Sarkin Musulmi Sa'ad Abubakar da Sanata Aliyu Wamako a masallacin Juma'a

Shugaban majalisar Dattijai Bukola Saraki tare da Sarkin Musulmi Alhaji Sa'ad Abubakar da Sanata Aliyu Wammako da sauran manyan mutane a masallacin Juma'a yau, Bukola Sarakinne ya saka hotunan na dandalinshi na shafin sada zumunta inda yace juma'ar farko a cikin sabuwar shekarar musulunci.


No comments:

Post a Comment