Thursday, 14 September 2017

Da Ali Nuhu za'ayi shirin yaki da cutar daji na bana

A wannan shekarar shirin da gidauniyarnan me yaki da ciwon daji  karkashin jagorancin uwar gidan gwamnan Jihar kebbi Dr. Zainab Bagudu me suna MEDICAID take shiryawa duk shekara a watan Octoba za'a yishine da babban jarumin fim din Hausa Ali Nuhu, ana shirya wannan gagarumin shirine domin wayar da kan musamman mata dangane da ciwon daji.A shekarar data gabata da Rahama Sadau akayi wannan shiri gashi kuma bana da Ali Nuhu Sarki za'ayi muna tayashi murna da fatan Allah ya kara daukaka.No comments:

Post a Comment