Thursday, 7 September 2017

Da wafi a akan gadon Asibiti

Allah sarki wannan wani bawan Allah ne yana kwance gadon asibiti amma a haka yasa aka kawo shi ka'aba domin yayi dawafi, muna fatan Allah ya bashi lafiya dama duk sauran Al'umma dake gadajen asibiti baki daya. 

No comments:

Post a Comment