Friday, 29 September 2017

Dabi'ar shakatawa a tsakiyar titi da dare ta fara samun karbuwa tsakanin matasan Arewa

Da alama dai wasu matasan Arewa sun anshi sabuwar dabi'arnan ta shakatawa a tsakiyar titi da mota, tundai da wani yayi hakan a garin Legas abin ya birge mutane shinefa aka fara kwaikwayarshi, saidai gaskiya tsakiyar titi ba gurin zama a shakata bane. A wannan hoton na sama wasu 'yan matane kamar yanda ake gani suma suke wannan abu, kamin mutum ya samu titi haka ba kowa to kodai da Asuba dukuduku ko kuma tsakiyar dare shima hakan babu tabbas domin akwai masu larura.Sai muce Allah ya kiyayae ya kuma kare daga jin abinda ba'aso.

No comments:

Post a Comment