Tuesday, 19 September 2017

Dadi kan dadi: An baiwa dan gidan Sanata Sani Yarima Bakura sarauta bayan yayi aure

Bayan daura aurenshi da masoyiyarshi dan gidan tsohon gwamnan jihar Zamfara Sani Ahmad Sani Yariman Bakura ya tafi da Amaryar tashi Amal Daga Kano zuwa Zamfara garin Bakura kuma an amsheshi hannu biyu-biyu harma akamai nadin sarautar gargajiya.Sarautar da aka nada Sani itace Durumbun Bakura, lallai wannan shine dadi kan dadi ga sabuwar Amarya ga kuma Sabuwar Sarauta, Muna taya Sani murna da fatan Allah ya taya riko ya kuma bada zaman lafiya.Haka kuma Sani ya kaiwa Sarkin Anka ziyara inda har ya bashi kyautar alkur'ani, kuma Sanin yaje gidansu inda ya hadu da iyaye 'yan uwa da abokan arziki.No comments:

Post a Comment