Tuesday, 26 September 2017

Diyar Hafsat Idris, Barauniya, A'isha an zama 'yan mata

Wannan diyar shahararriyar jarumar finafinan Hausace wato Hafsat Idris wadda akafi sani da Barauniya, sunan yarinyar A'isha kuma masha Allah ta fara zama 'yan mata, muna mata fatan Allah ya rayata rayuwa me albarka.
No comments:

Post a Comment