Monday, 2 October 2017

Diyar sarkin Kano Fulani Siddika Sanusi ta nunawa Duniya tsohon cikinta


Diyar sarkin Kano Fulani Siddika Sanusi kenan take nunawa Duniya tsohon cikinta, a watan disambar shekarar 2016 data gabatane aka daura auren Siddika da mijinta Malam Abubakar Umar Kurfi, muna mata fatan Allah ya sauketa lafiya.Saidai masu sharhi sunce wannan al'adar yahudawace da tatattun  fitsararrun Duniya da sukeyin tsirara suna nuna ciki a duk lokacin daya girma.

Allah ya kyauta.

No comments:

Post a Comment