Tuesday, 19 September 2017

Duniya Labari: Hoton Sadik Sani Sadik ada da yanzu

Fitacce kuma jarumin jarumai na finfinan Hausa Sadik Sani Sadik kenan a wadannan hotunan nashi da daya ya nuna yanda yake a shekarun baya dayan kuma ya nuna yanda yake a yanzu, hoton ya nuna yanda Sadik ya kara samun cigaba da kwanciyar hankali a rayuwarshi. Muna mishi fatan alheri da kuma Allah ya kara daukaka.

No comments:

Post a Comment