Saturday, 9 September 2017

Fati KK ta haifi diya mace

Tsohuwar jarumar fim din Hausa, Fati KK ta samu karuwar Diya mace wadda aka sakawa suna Yesmin, muna tayata murna da fatan Allah ya sanyawa wannan jaririya albarka, ya kuma basu lafiya baki daya.

No comments:

Post a Comment