Sunday, 24 September 2017

Fatima Sani Abacha na murnar zagayowar ranar haihuwarta

Diyar tsohon shugaban kasa Fatima Sani Abacha tayi murnar zagayowar ranar haihuwarta a jiya Asabar, 'yan uwa da abokan arziki sun taru inda suka tayata murna, muma muna tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka.

No comments:

Post a Comment