Tuesday, 5 September 2017

Fatima Yola ta zama Amarya

Jarumar fim din hausa, Fatima Yola tayi aure, muna tayata murna da fatan Allah ya bada zaman lafiya da zuri'a dayyiba.

No comments:

Post a Comment