Wednesday, 20 September 2017

Gayu mutanen Allah: Sadik Sani Sadik dan gaye

Jarumin jaruman finafinan Hausa Sadik Sani Sadik kenan a wannan hoton nashi daya yayi wanda yasha kwalliya irin ta gayun zamani hoton nashi ya kayatar.

No comments:

Post a Comment