Sunday, 10 September 2017

Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru El-Rufai ya kaiwa Oban Legas ziyara: irin yanda ya gaishe dashi yaja hankulan mutane

Gwamna Malam Nasiru Ahmad El-Rufai na jihar Kaduna kenan lokacin da ya kaiwa basaraken garin Lagos Oba Rilwan Babatunde ziyara a Fadatshi, mutane da dama na yabawa Gwamna El-Rufai saboda irin biyayyar da yakewa manya.


No comments:

Post a Comment