Saturday, 16 September 2017

Gwamnatin jihar Kaduna ta karyata raderadin riikici a jihar

Gwamnatin jihar Kaduna ta karyata raderadin da akeyi cewa ana tashin hankali a cikin jihar kuma ta bukaci mutane su guji yada jita-jita, haka kuma ta bayar da lambobin wayoyin da mutane zasu kira idan sukaji ko ga wani abu basu gane mishi ba.Lambobin wayar sune kamar haka:

08081708671
08064810676
08160004444
08160000030

No comments:

Post a Comment