Thursday, 28 September 2017

Gwamnatin tarayya ta bayar da hutun ranar 'yancin Najeriya

Gwamnatin tarayya ta bayar da hutun ranar Litinin me zuwa biyu ga watan oktoba domin murnar zagayowar ranar 'yancin kan Najeriya inda muka cika shekaru hamsin da bakwai da samun 'yanci daga turawan mulkin mallaka, Allah ya karomana hadin kai da arziki da shuwagabanni masu adalci.

No comments:

Post a Comment