Friday, 15 September 2017

Hoton Ango da yayi kunshi ya ja hankulan mutane

Hoton wani Ango da amaryarshi kenan daya ja hankulan mutane sosai a kafafen sada zumunta da muhawara na yanar gizo, mutane sunata maganar kunshin dake hannun Angonne wai dalilin aurenshine yayi kunshin dama ana haka har yanzu?

No comments:

Post a Comment