Sunday, 17 September 2017

Hoton barkwanci kan zakalkalewar 'yan Biyafa da sukawa sojoji

Wannan wani hoton barkwancine da akayi akan tsagerun masu neman kafa kasar Biyafara da suka rika zakalkalewa jami'an tsaro, an dai kwashe babu dadi tsakaninsu domin matasan sun kwashi kashinsu a hannu. Wannan hoton yana cewa "idan ba mai kasada ba, wake wasa da soja me rawar daji".Masu hikimar magana sun fadi cewa "jiki magayi".

No comments:

Post a Comment