Wednesday, 6 September 2017

Hoton Hauwa Waraka data nuna kirji da yawa ya ja hankulan mutane

Jarumar fim din hausa Hauwa Waraka kenan a wannan hoton nata data saka a dandalinta na sada zumunta daya dauki hankulan mutane, hoton dai ya nuna kirjin Hauwa fiye da kima wanda hakan yasa wasu suke ganin be kamataba.
No comments:

Post a Comment