Tuesday, 19 September 2017

Hoton Hauwa Waraka data nuna kirji da yawa ya jawo cece-ku-ce

Wannan hoton jarumar finafinan Hausa Hauwa Warakane da ta saka a dandalinta na sada zumunta da muhawara, hoton yasha ruwan Allah wadai domin kuwa Hauwa ta nuna kirjinta da yawa wanda mutane sukayi kira a gareta da cewa irin wannan shigar bata dace da diyar musulmaba a lokaci guda kuma wasu abin birgesu yayi.


Gadai wasu daga cikin ra'ayoyin da mutane suka bayyana akan wannan hoton na Hauwa.
No comments:

Post a Comment