Monday, 25 September 2017

Hoton Maryam Gidado tana shan rake ya dauki hankulan mutane

Jarumar finafinan Hausa, Maryam Gidado kenan take shan rake a wannan hoton, hoton ya dauki hankulan mutane da yawa dan basuyi tsammanin zasuga babbar yarinya kamarta tana nuna hotonta na shan rake ba.

No comments:

Post a Comment