Sunday, 1 October 2017

Hotunan Rahama Sadau da suka birge

Fitacciyar jarumar fim din Hausa da aka dakatar take taka rawar gani a finafinan kudu Rahama Sadau kenan a wannan hoton nata da ya kayatar, Rahama tana cikin fitattun mutanen da zasu yi tattaki akan wayar wa da mutane kai dangane da batun cutar daji da matar gwamnan jihar Kebbi Dr. Zainab Umar Shinkafi take shiryawa duk shekara.


No comments:

Post a Comment