Friday, 15 September 2017

Hoton sarkin Kano M. Sanusi da ya kayatar

Wani hoton me martaba sarkin Kano Muhammad Sanusi na II kenan da aka daukeshi lokacin hawan sallar layya data gabata, sarkin yasha ado rike da mashi a hannunshi, yana kan farin rakumi wanda shima yasha ado na musamman.Hoton ya kayatar sosai, shahararren me daukar hoton shugaban kasa Bayo Omoboriowo ne ya dauki wannan hoton.

No comments:

Post a Comment