Wednesday, 13 September 2017

Hoton Zainab Indomie daya birge

Jarumar fim din Hausa da tati tashe ada, Zainab Indomie kenan a wannan hoton nata daya kayatar, An jima ba'aji duriyartaba, da dama sun rika tambayar wai dama tana nan?

No comments:

Post a Comment