Thursday, 7 September 2017

Hotunan A'isha Hanan Buhari da suka kayatar

Hotunan diyar shugaban kasa, A'isha Hanan Buhari data sha kwalliya irin ta zamani, bayan fuska, idan aka lura da kyau cikin wadannan hotunan za'aga harda hakoranta aka yiwa kwalliyar, hotunan sunyi kyau sosai.
No comments:

Post a Comment