Saturday, 23 September 2017

Hotunan Amina Soyayya da Shakuwa da ta yi shigar banza/nuna kirji fiye da kima a ciki

Jarumar finfinan Hausa da ake kira da Amina Soyayya da shakuwa kenan a wadannan hotunan nata na fitsara da suka karade shafukan sadarwa na zamani, anga hotunan Amina daban-daban wadanda ta nuna kirjinta fiye da kima ko kuma tayi shiga wadda bata dace da al'adar Hausa da addinin Musulunci ba.Hutudole.com ya tattaro muku hotunan anan, irin wannan abu da wasu jaruman finafinan Hausa keyi be daceba domin bayan bata musu suna da hakan ke karayi kuma yana tasiri akan matasa wadanda suke kallonsu a matsayin gwarazansu domin zasu rika koyi dasu, Allah shi kyauta.
No comments:

Post a Comment