Friday, 29 September 2017

Hotunan Farida Jalal da suka kayatar

Tsohuwar jarumar fim din Hausa Farida Jalal kenan a wadannan hotunan nata da suka kayatar, kananan yara bazasu santaba saboda lokacin da tayi tashe basuda wayau.
No comments:

Post a Comment