Friday, 15 September 2017

Hotunan iyali da suka birge

Wannan wasu kyawawan hotunan iyaline da suka karade shafukan sada zumunta, hotunan sun matukar birge sosai, Mijine da matarshi da dansu cikin annashuwa, Muna musu fatan Alheri da kuma Allah ya kara dankon soyayya.No comments:

Post a Comment