Sunday, 24 September 2017

Hotunan Kwankwaso da Ganduje lokacin suna matasa

Tsohon gwamnan jihar Kano Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso kenan da Gwamnan Kano na yanzu Abdullahi Umar Ganduje a cikin wadannan hotunan nasu lokacin suna matasa.

No comments:

Post a Comment