Friday, 8 September 2017

Hotunan Maryam Gidado da suka dau hankali

Jarumar fim din hausa, Maryam Gidado kenan a wadannan hotunan nata da suka kayatar, a wannan hoton na sama, ga Maryam nan ciki matsatsun kana nan kaya, kamar ta fito daga kasar Amurka, kai ba dan kwali, rike da kugu.No comments:

Post a Comment