Wednesday, 20 September 2017

Hotunan Masa'uda 'yar Agadas da suka birge

Jarumar fim din Hausa Masa'uda 'yar Agadas kenan a wadannan hotunan nata data matse cikin kananan kaya da hula hana sallah ga murmushi tana saki kamar yanda ta saba, abin ba dama. Hotunan nata sun kayatar.
No comments:

Post a Comment