Saturday, 23 September 2017

Hotunan miji da matarshi suna murnar samun ciki ya dauki hankulan mutane

Wannan wani bawan Allahne da matarshi yayin da suke muranar samun cikin da matar tashi ke dauke dashi, zadai a iya ganin mijin yana sumbatar cikin matar tashi a hotonnan na sama, hotunan sun dauki hankulan mutane sosai a yayin da wasu suka yaba wasu kuwa cewa sukayi wannan ba dabi'armu bace.
No comments:

Post a Comment