Sunday, 24 September 2017

Hotunan Nafisa Abdullahi da suka birge

Fitacviyar jarumar fim din Hausa Nafisa Abdullahi tayi matukar kyau a wadannan hotunan nata data dauka sanye da bakaken kaya, musamman hoton farko da take sanye da doguwar riga abin gwanin birgewa.

No comments:

Post a Comment