Friday, 15 September 2017

Hotunan Ummi Duniyarnan da suka jawo cece-kuce

Jarumar finafinan Hausa Ummi Duniyarnan kenan a wasu hotunanta data nuna kirji da yawa, mutane da dama sunyi Allah wadai da wadannan hotunan tare da kiran basu dace da diyar musulmaba.
No comments:

Post a Comment