Saturday, 30 September 2017

Hotunan uwa da diya suna murnar cikar Najeriya shekaru hamsin da bakwai da samun 'yancin kai sunja hankulan mutane

Wannan hoton wata baiwar Allace da diyarta sanye da kayan fulani, tace ita bafulatanace kuma tana alfahari da haka, kuma tayi wannan shigarne domin murnar zagayowar ranar samun 'yancin Najeriya daga turawan mulkin mallaka wanda yanzu yakai shekaru hamsin da bakwai. Allah ya albarkaci Najeriya.

No comments:

Post a Comment