Thursday, 7 September 2017

Hotunan 'yan uwan juna da suka birge

Hotunan wasu 'yan uwan junane anan da sukayi matukar kyau kuma suka dauki hankulan mutane sosai saboda irin shigar da sukayi da kuma yanayin da aka dauki hotunan, son kowa kin wanda ya rasa.

No comments:

Post a Comment