Tuesday, 19 September 2017

"Idan budurwarka ba Kanuri bace to baka da budurwa" >>Ummi Zeezee

Jarumar fim din Hausa, Ummi Zeezee kenan a wannan hoton nata da yayi kyau, saidai kai ba dankwali, Ummi ta saka wannan hoton nata a dandalinta na sada zumunta da Muhawarane inda tace " idan budurwarka ba Kanuri bace to baka da budurwa kaci gaba da nema.

 Hmmmm wannan batu nata ko haka yake kokuwa?

1 comment:

  1. hahaha hoho, toh wannan ai ra'ayin ta ne, mu fulani ne na mu , duk da yake kanurin ma ba mu yar ba, tunda hannun dama ne da na hagun!

    ReplyDelete