Sunday, 24 September 2017

"Ina fatan Allah ya kara miki tsoron Allah">>General BMB ya yiwa Rahama Sadau addu'a

Jarumin fim din Hausa, Bello Muhammad Bello wanda ake kira da General BMB ya yiwa abokiyar aikinshi Rahama Sadau addu'ar cewa "Allah ya karawa sayyada lafiya da tsoron Allah. Allah ya shiryar damu baki daya. Ana tare". Lallai wannan addu'a tashi tayi, mun fatan Allah ya amsa.
No comments:

Post a Comment