Wednesday, 20 September 2017

Jami'an gwamnatin jihar Kaduna sun halarci taron majalisar dinkin Duniya

Jami'an gwamnatin jihar Kaduna da suka hada da mataimakin gwamnan Bala Bantex da matar gwamnan Hajiya Ai'isha Ummi Garba El-Rufai da kwamishinonin harkokin mata dana muhalli sunje taron majalisar dinkin Duniya inda suka bayar da jawabi akan kokarin da akeyi na kawo canji da cigaba me ma'ana a tsakanin Al'ummar Duniya.Wannan wani tsarine da majalisar ta fito dashi dan ganin an inganta rayuwar mutane ta fannin samar da abinci me kyau zaman lafiya me dorewa kiwon lafiya ga kowa dadai sauransu.No comments:

Post a Comment