Monday, 11 September 2017

Jaruma Maryam yahaya

Jarumar fim din Hausa, wadda ta taka rawar gani a fim din Mansoor wato Maryam Yahaya kenan a wadannan hotunan nata da suka kayatar, Tun bayan fitowar da Maryam tayi a fim din take kara samun daukaka da karbuwa a gurin jama'a.

No comments:

Post a Comment