Monday, 25 September 2017

Jin dadin Rayuwa: Kalli yanda mutuminnan yake shakatawa a tsakiyar titi

Wannan hoton wani bawan Allahne daya karade shafukan sada zumunta da muhawara aketa batu akanshi, ya birge mutane da yawa, zaune yake a tsakiyar titin kan gadar Ikoyi dake yankin Lekki na garin Legas da motarshi ta zamani kirar marsandi, ga kayan shaye-shaye a kusa dashi alamar jin dadin rayuwa kenan.

 

No comments:

Post a Comment