Tuesday, 26 September 2017

Kalli gurin alwala da wata Jami"a a kasar Kanada ta ware dan musulmai

Wannan hoton gurine na musamman da wata Jami'a a kasar Kanada ta ware domin musulmai su rika yin alwala, wannan abu yayi kyau.

No comments:

Post a Comment