Sunday, 24 September 2017

Kalli hoton Atiku Abubakar yana matashi

Tsohon mataimakin shugaban kasa Wazirin Adamawa Alhaji Atiku Abubakar kenan tare da matarshi da wata kawarta lokacin yana matashi.

Hoto daga rariya.

No comments:

Post a Comment