Wednesday, 27 September 2017

Kalli hotunan Nafisa Abdullahi tare da 'yan uwanta


Fitacciyar jarumar finafinan Hausa, Nafisa Abdullahi kenan tare da 'yan uwanta a wadannan hotunan, da gani babu tambaya, 'yan uwanata sunyi kama da ita sosai, muna musu fatan alheri.
No comments:

Post a Comment