Friday, 22 September 2017

Kalli kwalliyar Juma'a ta Ahmad Musa

Fitaccen dan kwallon kafar Najeriya me bugawa kungiyar kwallon Leicester dake Ingila Ahmad Musa kenan a wadannan hotunan nashi daya sha kwalliyar Juma'a shima ya mikawa masoyanshi sakon barka da Juma'a ayau.


No comments:

Post a Comment