Friday, 22 September 2017

Kalli kwalliyar Juma'a ta Ali Nuhu

Babban jarumin fim din Hausa Ali Nuhu sarki kenan yasha kwalliyar Juma'a a lokacin daya mikawa masoyanshi sakon barka da Juma'a ayau, hoton yayi kyau.

No comments:

Post a Comment