Friday, 29 September 2017

kalli kwalliyar Juma'a ta Ali Nuhu

Babban Jarumin finafinan Hausa Ali Nuhu Sarki kenan a wannan shiga tashi da tayi kyau, shima ya taya masoyanshi barka da ranar Juma'a, muna mai fatan alheri da kuma Allah ya kara daukaka.

No comments:

Post a Comment